84قُل لِمَنِ الأَرضُ وَمَن فيها إِن كُنتُم تَعلَمونَAbubakar GumiKa ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikinta, idan kun kasance kunã sani?"