بِسمِ اللَّهِ الرَّحمٰنِ الرَّحيمِ
Abubakar Gumi: Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
يا أَيُّهَا النّاسُ اتَّقوا رَبَّكُم ۚ إِنَّ زَلزَلَةَ السّاعَةِ شَيءٌ عَظيمٌ
Abubakar Gumi
Yã ku mutãne! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Lalle ne girgizar ƙasa ta tsayuwar Sa'a wata aba ce mai girma.