83لَقَد وُعِدنا نَحنُ وَآباؤُنا هٰذا مِن قَبلُ إِن هٰذا إِلّا أَساطيرُ الأَوَّلينَAbubakar Gumi"Lalle ne, haƙĩƙa, an yi mana wa'adi, mũ da ubanninmu ga wannan a gabãni, wannan abu bai zama kõme ba, fãce tãtsũniyõyin na farko."