38وَيَقولونَ مَتىٰ هٰذَا الوَعدُ إِن كُنتُم صادِقينَAbubakar GumiKuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi zai tabbata, idan kun kasance mãsu gaskiya?"