37خُلِقَ الإِنسانُ مِن عَجَلٍ ۚ سَأُريكُم آياتي فَلا تَستَعجِلونِAbubakar GumiAn halitta mutum daga gaggãwa, zan nũna muku ãyõyiNa. Sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa.