127فَكَذَّبوهُ فَإِنَّهُم لَمُحضَرونَAbubakar GumiSai suka ƙaryata shi. Sabõda haka sũ lalle waɗanda zã a halartãwa ne (a wutã).