1سَبَّحَ لِلَّهِ ما فِي السَّماواتِ وَما فِي الأَرضِ ۖ وَهُوَ العَزيزُ الحَكيمُAbubakar GumiAbin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasã ya yi tasbihi ga Allah alhãli kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima.