17فَكانَ عاقِبَتَهُما أَنَّهُما فِي النّارِ خالِدَينِ فيها ۚ وَذٰلِكَ جَزاءُ الظّالِمينَAbubakar GumiSai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, sunã mãsu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shĩ ne sakamakon mãsu zãlunci."