50فَفِرّوا إِلَى اللَّهِ ۖ إِنّي لَكُم مِنهُ نَذيرٌ مُبينٌAbubakar GumiSabõda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi.