1إِنّا فَتَحنا لَكَ فَتحًا مُبينًاAbubakar GumiLalle Mũ, Mun yi maka rinjãye (a kan maƙiyanka), rinjaye bayyananne.