17وَالَّذينَ اهتَدَوا زادَهُم هُدًى وَآتاهُم تَقواهُمAbubakar GumiKuma waɗannan da suka nẽmi shiryuwa (Allah) Ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma Yã bã su (sakamakon) taƙawarsu.