20وَإِنّي عُذتُ بِرَبّي وَرَبِّكُم أَن تَرجُمونِAbubakar Gumi"Kuma lalle nĩ na nẽmi tsari da Ubangijĩna, kuma Ubangijinku, dõmin kada ku jẽfe ni."