19وَأَن لا تَعلوا عَلَى اللَّهِ ۖ إِنّي آتيكُم بِسُلطانٍ مُبينٍAbubakar Gumi"Kuma kada ku nẽmi ɗaukaka a kan Allah. Lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne."