25فَانتَقَمنا مِنهُم ۖ فَانظُر كَيفَ كانَ عاقِبَةُ المُكَذِّبينَAbubakar GumiSabõda haka Muka yi musu azãbar rãmuwa. To, ka dũbi yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa take.