30وَما كانَ لَنا عَلَيكُم مِن سُلطانٍ ۖ بَل كُنتُم قَومًا طاغينَAbubakar Gumi"Kuma wani dalĩli bai kasance ba gare mu a kanku. Ã'a, kun kasance mutãne ne mãsu kẽtare iyãka."