41وَجَعَلناهُم أَئِمَّةً يَدعونَ إِلَى النّارِ ۖ وَيَومَ القِيامَةِ لا يُنصَرونَAbubakar GumiKuma Muka sanya su shũgabanni, sunã kira zuwa ga wuta, kuma a Rãnar ¡iyãma bã zã a taimake su ba.