40فَأَخَذناهُ وَجُنودَهُ فَنَبَذناهُم فِي اليَمِّ ۖ فَانظُر كَيفَ كانَ عاقِبَةُ الظّالِمينَAbubakar GumiSai Muka kãma shi, shĩ da rundunõninsa sai Muka jẽfa su a cikin kõgi. Sai ka dũbi yaddaãƙibar azzãlumai ta kasance.