86قُل مَن رَبُّ السَّماواتِ السَّبعِ وَرَبُّ العَرشِ العَظيمِAbubakar GumiKa ce: "Wãne ne Ubangijin sammai bakwai kuma Ubangijin Al'arshi mai girma?"