61أُولٰئِكَ يُسارِعونَ فِي الخَيراتِ وَهُم لَها سابِقونَAbubakar GumiWaɗancan sunã gaggãwar tsẽre a cikin ayyukan alhẽri, alhãli kuwa sunã mãsu tsẽrẽwa zuwa gare su (ayyukan alhẽri).