49وَلَقَد آتَينا موسَى الكِتابَ لَعَلَّهُم يَهتَدونَAbubakar GumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã littãfi tsammaninsu zã su shiryu.