107رَبَّنا أَخرِجنا مِنها فَإِن عُدنا فَإِنّا ظالِمونَAbubakar Gumi"Yã Ubangjinmu! Ka fitar da mu daga gare ta, sa'an nan idan mun kõma, to, lalle ne, mũ ne mãsu zãlunci."