93وَتَقَطَّعوا أَمرَهُم بَينَهُم ۖ كُلٌّ إِلَينا راجِعونَAbubakar GumiKuma suka kakkãtse al'amarinsu a tsakaninsu. Dukan Kõwanensu mãsu Kõmõwa zuwa gare Ni