77وَنَصَرناهُ مِنَ القَومِ الَّذينَ كَذَّبوا بِآياتِنا ۚ إِنَّهُم كانوا قَومَ سَوءٍ فَأَغرَقناهُم أَجمَعينَAbubakar GumiKuma Muka taimake shi daga mutãnen nan waɗanda suka ƙaryata da ãyõyinMu. Lalle ne sũ, sun kasance mutãnen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gabã ɗaya.