59قالوا مَن فَعَلَ هٰذا بِآلِهَتِنا إِنَّهُ لَمِنَ الظّالِمينَAbubakar GumiSuka ce: "Wane ne ya aikata wannan ga gumãkanmu? Lalle shĩ, haƙĩƙa, yanã daga azzãlumai."