48وَلَقَد آتَينا موسىٰ وَهارونَ الفُرقانَ وَضِياءً وَذِكرًا لِلمُتَّقينَAbubakar GumiKuma lalle, haƙĩƙa, Mun kãwo wa Mũsã da Hãrũna Rarrabewa da haske da ambato ga mãsu aiki da taƙawa.