56وَاذكُر فِي الكِتابِ إِدريسَ ۚ إِنَّهُ كانَ صِدّيقًا نَبِيًّاAbubakar GumiKuma ka ambaci Idrĩsa a cikin Littãfi. Lalle shi, ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi.