41وَاذكُر فِي الكِتابِ إِبراهيمَ ۚ إِنَّهُ كانَ صِدّيقًا نَبِيًّاAbubakar GumiKuma ambaci Ibrãhĩm a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi.