87إِلّا رَحمَةً مِن رَبِّكَ ۚ إِنَّ فَضلَهُ كانَ عَلَيكَ كَبيرًاAbubakar GumiFãce da rahama daga Ubangijinka. Lalle ne falalarSa ta kasance mai girma a kanka.