55وَرَبُّكَ أَعلَمُ بِمَن فِي السَّماواتِ وَالأَرضِ ۗ وَلَقَد فَضَّلنا بَعضَ النَّبِيّينَ عَلىٰ بَعضٍ ۖ وَآتَينا داوودَ زَبورًاAbubakar GumiKuma Ubangijinka ne Mafi sani game da wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun fĩfĩta sãshen Annabãwa a kan sãshe kuma Mun bai wa Dãwũda zabũra.