41وَلَقَد صَرَّفنا في هٰذَا القُرآنِ لِيَذَّكَّروا وَما يَزيدُهُم إِلّا نُفورًاAbubakar GumiKuma lalle ne haƙĩƙa, Mun sarrafa bayãni a cikin wannan Alƙur'ãni dõmin su yi tunãni, kuma bã ya ƙãra musu kõme fãce gudu.