11وَما يُغني عَنهُ مالُهُ إِذا تَرَدّىٰAbubakar GumiKuma dũkiyarsa ba ta wadãtar masa da kõme ba, a lõkacin da ya gangara (a wuta).