32وَإِذا رَأَوهُم قالوا إِنَّ هٰؤُلاءِ لَضالّونَAbubakar GumiKuma idan sun gan su sai su ce: "Lalle waɗannan ɓatattu ne."