15كَلّا إِنَّهُم عَن رَبِّهِم يَومَئِذٍ لَمَحجوبونَAbubakar GumiA'aha! Haƙĩƙa, lalle ne sũ daga Ubangijinsu, rãnar nan, waɗanda ake shãmakancẽwa ne.