3الَّذينَ يُقيمونَ الصَّلاةَ وَمِمّا رَزَقناهُم يُنفِقونَAbubakar GumiWaɗanda suke tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azũrtã su sunã ciyarwa.