30فَذوقوا فَلَن نَزيدَكُم إِلّا عَذابًاAbubakar GumiSabõda haka, ku ɗanɗana domin haka, bã zã Mu ƙara muku kõme ba fãce azãba.