46كُلوا وَتَمَتَّعوا قَليلًا إِنَّكُم مُجرِمونَAbubakar Gumi(Ana ce musu) "Ku ci ku ji ɗan dãdi kaɗan, lalle ne dai ku mãsu laifi ne."