20وَإِذا رَأَيتَ ثَمَّ رَأَيتَ نَعيمًا وَمُلكًا كَبيرًاAbubakar GumiKuma idan kã ga wannan wurin, to, kã ga wata irin ni'ima da mulki babba.