17وَيُسقَونَ فيها كَأسًا كانَ مِزاجُها زَنجَبيلًاAbubakar GumiAna shayarwa da su, a cikinta, finjalan giya, wadda abin gaurayarta ya kasance zanjabil ne.