11فَوَقاهُمُ اللَّهُ شَرَّ ذٰلِكَ اليَومِ وَلَقّاهُم نَضرَةً وَسُرورًاAbubakar GumiSabõda haka Allah Ya tsare musu sharrin wannan yini, kuma Ya hlɗa su da annũrin huska da farin ciki,