36وَالَّذينَ كَذَّبوا بِآياتِنا وَاستَكبَروا عَنها أُولٰئِكَ أَصحابُ النّارِ ۖ هُم فيها خالِدونَAbubakar GumiKuma waɗanda suka ƙaryatã game da ãyõyinMu, kuma suka yi girman kai daga gare su, waɗannan sũ ne abõkan wuta, sũ, a cikinta madawwama ne.