25قالَ فيها تَحيَونَ وَفيها تَموتونَ وَمِنها تُخرَجونَAbubakar GumiYa ce: "A cikinta kuke rãyuwa, kuma a cikinta kuke mutuwa, kuma daga gare ta ake fitar da ku."