104وَقالَ موسىٰ يا فِرعَونُ إِنّي رَسولٌ مِن رَبِّ العالَمينَAbubakar GumiKuma Musa ya ce: "Ya Fir'auna! Lalle ne nĩ, manzo ne daga Ubangijin halittu."