18يَومَئِذٍ تُعرَضونَ لا تَخفىٰ مِنكُم خافِيَةٌAbubakar GumiA rãnar nan zã a bijirã ku (dõmin hisãbi), bãbu wani rai, mai ɓoyewa, daga cikinku, wanda zai iya ɓõyẽwa.