47أَم عِندَهُمُ الغَيبُ فَهُم يَكتُبونَAbubakar GumiKo kuma sunã da ilmin gaibu ne, wãto sunã yin rubũtun (abin da suke faɗã daga gare shi) ne?