29قالوا سُبحانَ رَبِّنا إِنّا كُنّا ظالِمينَAbubakar GumiSuka ce: "Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle, mu mun kasance azzãlumai."