19فَطافَ عَلَيها طائِفٌ مِن رَبِّكَ وَهُم نائِمونَAbubakar GumiWani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci.