25وَيَقولونَ مَتىٰ هٰذَا الوَعدُ إِن كُنتُم صادِقينَAbubakar GumiKuma sunã cewa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?"