2قَد فَرَضَ اللَّهُ لَكُم تَحِلَّةَ أَيمانِكُم ۚ وَاللَّهُ مَولاكُم ۖ وَهُوَ العَليمُ الحَكيمُAbubakar GumiHaƙĩƙa Allah ya faralta muku warware rantsuwõyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shĩ ne Masani, Mai hikima.