87وَمِن آبائِهِم وَذُرِّيّاتِهِم وَإِخوانِهِم ۖ وَاجتَبَيناهُم وَهَدَيناهُم إِلىٰ صِراطٍ مُستَقيمٍAbubakar GumiKuma daga ubanninsu, da zũriyarsu, da 'yan'uwansu, kuma Muka zãɓe su, kuma Muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya.