134إِنَّ ما توعَدونَ لَآتٍ ۖ وَما أَنتُم بِمُعجِزينَAbubakar GumiLalle ne abin da ake yi muku wa'adi lalle mai zuwa ne kuma ba ku zama mãsu buwãya ba,